Tehran (IQNA) an gudanar da tarurrukan kur'ani da juyayin shahadar Imam Musa Kazim (AS) da majalissar ilimin kur'ani mai tsarki ta Astan Abbasi a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3488671 Ranar Watsawa : 2023/02/16
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da taron maulidin Imam Kazim (AS) a babban birnin Austria.
Lambar Labari: 3480800 Ranar Watsawa : 2016/09/22